'LABARI CIKIN HOTUNA
Wasu shanu kenan da wata mota kirar tifa ta kashe su a ranar Talatar da ta gabata akan hanyar Abuja zuwa Keffi a daidai wani gari da ake kira Gora.
Wani da lamarin ya auku a gabansa, ya shada mana cewa shanun sun zo ketara tagwayen titunan ne sai tifar ta yi ciki da su'
No comments:
Post a Comment